Safara’u kwana casa’in ta baiwa yan kannywood hakuri tare da kuma yin nadama akan abinda tayi musu
Allah Sarki duk wanda yaji wannan hirar da wannan tsohuwar jarumar tayi dole zai tausaya mata sannan kuma zaiji cewa hakika safara’u ta tabbatar da cewa tayi nadama dan haka jama’a kowa ke ganin yakamaa a yafe mata saboda tayi nadama
Safara’u ta shaida hakane a wata hira da jarumar Hadiza gabon tayi da ita inda ta nemi safara’u ta fadi duk wani abu da yake ranta domin ganin an dauki mataki saboda tausayi da safara’u take nata
Masoya sun yabawa safara’u da kuma Hadiza gabon domin wannan Nadamar da tayi kowa daman yana jiran haka
Ya ubangiji ka rabamu da aikin dana sani ka kiyayemu da saba maka itama wannan jarumar da wasu ke ganin tana abubuwa wanda basu dace ba Allah ya ganar da ita kuma tayi nadama dan haka kunl yafe mata

Comments
Post a Comment